
N@ B ALEEYU
4........
Ajlah SADAUKI Dane ga Mai martaba Muhammad wanda yagadi sarauta a gun abbanshi malam Umar su hudu ne gun mahaifinsu Muhammad babba se gwaggo uwani sekuma Alh Ibrahim da Alh Suleiman
Bayan rasuwar malam Umar akabawa Muhammad sarauta kasancewar Shi babba agaresu kiyayyarsu da Suleiman da Ibrahim tasoma ne daga lokacin dasuka fahimci cewa iyayensu sunfi son Shi akansu Ba dan komai Ba sedan kawai tarbiyarsu ta banbanta saudayawa Abu ke faruwa Amma sedai Shi ya hakura yabarmusu
Bayan ya karbi sarauta ne aka bukaci dayayi aure ananko rigima ta taso Dan a iya shekarunsa Bai iya kula mace ba bare yace yana sonta,
Hakan ya Sanya aka basa nana hauwa yar wazirin sarki wadda takasance abun yabo ga kowa basu wani dade waba tasamu cikin maryam wadda takai kusan shekara biyar Sannan aka Haifi Ajlah bayan Ajlah ta haifi yaya biyu mata sedai basuda lfy basu wani jimawaba suka rasu daga Nan Kuma haihuwar ta tsaya mata.
Ibrahim yanada mata daya Mai suna kulu tanada yaya biyu Albina ce babba se Nura
Sulaiman yanada yaya hudu kabir ne babba Wanda suke age mate da Ajlah se sayyid da Kuma nuwaira karamunsu shine jafar
Aljlah Kabir da nura sunyi karatunsu ne a Indonesia
Maryam kuwa tuni tayi aure tana auren Dan wani sarki.
Karatu suke bana wasaba dik wannan Mai martaba ne yake dauke da nauyin karatunsu,
Albina takasance kyakkyawan gaske hakan yasaka Ajlah santa tin tana karama, hakan yasanya aka kulla alqawarin aurensu Soyy suke cike da tsabta dikda ita tana Turkey gurin karatu tana shekarar karshe a yanxu,
Aljah yakaranci newscasts, kabir kuwa business, Albina na karanta micro biology, inda Nura yakaranci computer science,
Ajlah 1 yr kenan dagama karatunsa amma Mai martaba ya hana shi yiwa Indonesia aiki cos acan suka daukesa ayki, acewarsa baiga amfanin yiwa wata kasa hidima ba ga kasarku,
hakan yasanya yake son komawa domin Karo ilmi sedai har yanxu Mai martaba yaki bada bakin yaje kullum rigimarsu kenan,
Bari mu leka Ajlah da ummy! Wadanda Zuwa yanxu Sun zama yan gida ummy tashiga daga cikin ma aikatan mama tana taya jekadiya bakaramun jin Dadin zama da ita suke ba ' musamman dasuka fahimci cewa da gaskiya take ayki ba munafukar ci aciki,
Mama takira Ajlah ta nuna masa Ajlal son ga wata yarinya nan idan kanoso tarika maka hidima tinda ka kori maimuna " cike da isa da gadara yakalli Ajlal da ita kanta Shi take kallo bakaramun kwarjini yamata ba " yakatse Mata tunani da cewa me wannan kwailar Zata mun Dafa tea ko coffee? Mama tace hava son zatafi Dan tanin iya gyara maka dakinka dakuma sauran ayyuka bakowani ayki mace namiji zai iya ba karka Rena mace komai kankantarta mace tana da girma da daraja mace.... yakatar da ita da cewa mama Zan wuce inada baki fah, Harara ta balla masa Ina magana zaka katseni, momma yafada cike da tsiwa kibar zancen yarinyar nan kawai waima daga wani kauye ta fito ne, Ajlal tadago kanta cike da bacin rai kome ta tuna Oho Sekuma ta Maida kanta kasa, Ajlah yace momma you know I hate mace fah mata akwai makirci bana son abunda yafaru baya yasake faruwa. Mama tace I promise hakan bazai faruba, sadauki yace shikenan mama Amma atabbatar mai tsabta ce Dan tanin check and research her works tell her my rules bana son rubbish okay,
Yana kai nan yasa kai yawuce fadawansa suka rufa masa baya,
Dan tanin yace zo muje na nuna miki aykinki a sanyaye ta dauki takalminta ta wuce baya yana gaba har side din sadauki, tayi matukar mamakin ganin wannan dakin iya haduwa ya hadu kyace outside kike, Dan tanin ya Katse mata tunani. Kin iya girki tace eh gyaran Daki fah wankin toilet muje na nuna miki yanda ake amfani da komai kitchen suka fara yana nuna mata yanda ake kunna gas da kashewa tareda sauran abubuwa hakama toilet, Ajlal kallansa kawai take aranta kuwa tace ba abunda bansaniba anan nama fika sanin wasu Abun,
Kinga oga baya San yawan motsi baya San yawan magana dasafe idan kun hadu zaki masa Ina kwana shaken ba lallai vane ya amsa zaki gan yafi yawan magana da jikin sa like hannu kafa ido and other's idan zaki fahimta oga magana nabasa wuya, Ajlal tagyada kai aranta kuwa tace yo mema zaisa inmasa wani morning Naga alamar Dan rainin sense ne.....
Toh pha kubi yoni domin jin wannan zaman yaxai kare...
Muje zuwa
Total Visits: 41191283
Visits Today: 182019
This Week: 182019
This Month: 7006631
| Tic-Tac-Toe | ||
| o | x | o |
| + | o | x |
| + | + | x |
| New Game | ||
Sadauki