
12.....
Kwananta 6 tana jinya Sannan tadawo dai-dai, takalli ummynta tace ummy na bakiyi mamakin ace mashin yakad'eni ba, kuma kinsan bana wuce side d'in sadauki se nan, ummy tace to miye yaji maki ciyo haka? Ajlal tanisa tabawa ummy
Labarin komai, sannan tace wlh ummy Sena d'au fansa Sena Rama, ummy tace kutt karna k'ara jin irin wannan yo ai kece da laifin bakisan yanzu bakida wani gata ko mulki isa ko gadara anan ba, k'ar-ka'shin su muke dole ki nad'e komai naki ki ajiye kiyi biyayya Indai kinason mutsira da mutuncinmu, in bahakaba watarana Ni mahaifiyarki za'ayiwa, Ajlal tace ALLAH ya wadaran lafiyata, k'arfina, sarautarmu, muddin aka ci miki mutunci ina raye ban d'auki mataki ba,
Ummy tajanyo Ajlal ta zaunarda ita, Ajlal inaso kisauke dik wani abu dayake kanki Dan Allah kidauka keba kowa bace Sannan bakida ikon komai, kiyiwa sadauki biyayya tamkar yanda hadimansa kemasa hakama Albina da dik sauran mutan gidannan, Ajlal tace Amma ummy, dasauri ummy tarufe mata baki, banason musu 'yata kawai ki aikata ba cutarda Ke zaiyiba hakan, kekanki zakiji dad'in hakan nan gaba kad'an, Ajlal tashare hawayen da suka gangaro mata takwanta ajikin ummynta,
Sati d'aya cib mama tazo takara bawa Ajlal hakuri Sannan tasata agaba har d'akin sadauki, knocking tayi yace who? Mama tace nice kabude, dasauri yataso jin muryar mamanshi, yana murmushi yagaidata fara'arshi ta tsaya cak ganin Ajlal, bayan Sun Zauna mama tace Toh ga Ajlal tadawo kan aikinta banaso abunda yafaru abaya yasake faruwa ayanzu kowan nenku yarik'e girmanshi Sannan Banda cin zatafi nasanka fiyeda kaina, kajawa matarka kunne akan Aljal karta kuskura tace Zata wulakantata banaso kana jina yace eh, but mama indai har bazata iya yimun aiki nida Albina ba tin yanxu kikoma tare, mama tadafe kai "o gosh " ita Albina d'in ina hadimanta dik basu ishetaba ne, sadauki yace nope i mean idan tazo nan tana bukatar wani abu, mama tace kekuwa ai dik yana cikin aikinki kiyi saving dik wani bak'o nasa kingane? Ajlal ta gyada kai tana Mai tausayin kanta da kanta, mama takara yimasu nasiha Sannan tawuce, tafi minti goma da fita Amma Ajlal takasa tashi daga inda take, sadauki yace tokuma mekike jira, Ajlal tace meza'a girka? Sadauki yace dacan dakikeyi nikika Saba tambaya, Ajlal tashare kawallan dasuka zomata tashiga kitchen seda tafara gyaranshi tsab Sannan tadora girki, kafun yadahu tagyara dakin ko ina har toilet takunna tiraren wuta, kan yagama wanka har ta kwashe takai a table tajera, yana fitowa kamshin abuncin da tiraren yadoki hancinsa agurguje yagama shirinsa yana son fara cin abuncin, kawai Kuma seya fasa, Dan tanin yakira awaya yace aturo masa yarinyar nan, ba jimawa segata tazo, sadauki yace ke kingama aikinki ne dazaki fita? Ajlal tace miye sauran yanzu? Sadauki yace saved d'ina zakiyi, bata jira wata cewarshiba tafara zuba masa yace is ok, takoma gefe tazauna, yadaka mata tsawa Ke tsareni zakiyi Ina cin abinci kina kallona dallah kifita, Ajlal tahadiye rai tafita waje seda ta tabbatar yagama tadawo takwashe komai tagyara tawanke tasake Dora wani, tazo goge table ne Albina tayi sallama, Ajlal tadago ta amsa bayabo ba fallasa, Albina tace yana ciki ne? Ajlal tace wakenan? Albina tace oho wakikisan zan tambaya, waima tsaya tukun waya maidoki nan, wato bazaki iya zama baki gan fuskar sadauki ba, Ajlal tamata banza tacigab da aikinta dai-dai nan yafito yana saka aninin rigarshi, Albina tace woww kaganka kuwa? Ajlal tadago atsorace tana kallonsa dai-dai nan yakalle gurin da take, dasauri takauda kanta shikuma ya balla Mata harara, zuciyarta tacigaba da halbawa Dana tuno mata kyau irin na sadauki, lallae dole Albina ta sosa domin dik inda ake neman namiji yakai, sadauki yakatsemata tunani dacewa kinyi saved matata, Ajlal tace no bata bukata ba, Albina tace Ni nakoshi dear ganinka kadai yasaka nadena jin yunwa, sadauki yace hava dai, bara nabaki da kaina, yajawo kula yazuba yajanyota kan kujera yana bata abaki itakuma sewani shagawaba take, Ajlal dawani kololo yatokareta a makoshi takasa dagawa se ido data zuba musu, tana jin zuciyarta ha wani Nauyi, ahankali tafade zuciyanta aranta tana maimata innalillahi wa inna ilaihir raji un... sadauki dayagama karanta reaction dinta yayi murmushin mugunta yace babyna bara na goge miki bakinki with Mah lips! da sauri Aljal tadago......
Hehehe Ajlal what's wrong with you..?
Total Visits: 40795354
Visits Today: 227989
This Week: 3317457
This Month: 6610702
| You lost! Try again | ||
| x | x | |
| x | ||
| o | o | o |
| New Game | ||